Connect with us

Featured

Babu Wata Ƙasa Da Muke Tsoro A Halin Yanzu – Shugaban China

Shugaban kasar Sin, Xi Jinping, ya bayyana cewa babu wata ƙasa ko wani mahaluƙi a doron duniya da zai iya ɗagawa ƙasarsa yatsa, ya yi mata barazana ko kuma ya ci zarafinta.

Ya yi wannan jawabi ne a lokacin da ake baje kolin manyan makaman da ƙasar ta mallaka, ciki har da makaman nukiliya masu linzami da za su iya kai hari zuwa kowane lungu da sako na duniya.

Haka kuma, an nuna wasu manyan jiragen ruwan yaki masu iya nutsewa zuwa zurfin akalla mita ashirin a cikin ruwa. A sararin samaniya kuwa, jiragen yaki masu saukar ungulu da na leƙen asiri sun yi ta shawagi a wani salo na nuna ƙarfin rundunar sojin kasar.

Masana harkokin tsaro a duniya, ciki har da ƙwararru daga ma’aikatar tsaron Amurka (Pentagon), na ci gaba da nazartar wannan faretin na kasar Sin.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahistipobettipobetjojobetholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişjojobetjojobetgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobettipobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet