Connect with us

Featured

Ƴan Daba Sun Tarwatsa Taron Zaman Lafiya A Katsina

An tarwatsa wani taron tsaro da aka gudanar a jihar Katsina a ranar Talata 02 ga Satumba, bayan da wasu matasa da ake zargin ’yan daba ne suka yi dirar mikiya. Taron dai an shirya shi ne domin neman mafita ga matsalar tsaro da ta addabi jihar, inda hare-haren ’yan bindiga suka jawo asarar rayuka da dukiyoyi masu daraja.

Taron wanda ƙungiyar Katsina Security Community Initiative ta shirya, ya haɗa masana daga fannoni daban-daban ciki har da tsofaffin manyan hafsoshin soja da ’yan sanda, malamai, da masu ra’ayi. Amma rikicin ya fara ne tun lokacin da mai shirya taron, Dr. Bashir Kurfi, ya fara bayanin halin tsaro a jihar. Ya bayyana cewa wasu kananan hukumomi sun zama tamkar an rufe su, inda noma da kiwo suka tsaya cik, makarantu kuma ko dai an rufe su ko kuma ’yan bindiga suka mamaye su.

A yayin da yake ƙarin bayani, wani mutum ya mike ya katse shi, inda ya ce gwamnatin jihar na yin duk mai yiwuwa don magance matsalar. Ya kuma zargi Kurfi da yin magana mai adawa da gwamnati, wanda a cewarsa ba za su lamunta ba. Mutumin ya ƙara cewa ba su taɓa shirya irin wannan taro a zamanin tsohon gwamna Aminu Bello Masari ba, don haka ya zargi masu shirya taron da adawa da gwamnatin yanzu.

Bayan da aka roƙe shi ya jira lokacin sharhi na gaba, sauran matasa suka fara hayaniya tare da tayar da jijiyoyin wuya. Sai suka fara jifan kujeru, har ma suka kai hari kan ’yan jarida da ke ruwaito taron. Rahotanni sun nuna cewa wasu daga cikin ’yan daba sun riga sun yi shirin taron daga ciki da wajen dakin, wasu ma na rike da wuka suna barazanar cutar da duk wanda suka ɗauka a matsayin “maƙiyi ga gwamna.”

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet