Connect with us

Featured

An Kama Manyan Kwamandojin Boko Haram Da ISWAP a Filin Jirgin Saman Katsina Bayan Dawowarsu Daga Aikin Hajji

Ministan Harkokin Cikin Gida, Dakta Olubunmi Tunji-Ojo, ya bayyana cewa an kama wasu da ake zargin manyan kwamandojin Boko Haram da ISWAP ne su bakwai, a filin jirgin saman Katsina, yayin da suke dawowa daga aikin Hajjin bana. Ya ce an miƙa su ga Hukumar Tsaro ta DSS, lamarin da ya faru a ranar Alhamis 25 ga Yuni, 2026.

Tunji-Ojo ya ce nasarar kamen ta samu ne sakamakon haɗa bayanan Hukumar NIMC da na Hukumar Shige da Fice da kuma tsarin Interpol, wanda ya ba da damar gano waɗanda ake nema. Ya bayyana hakan ne a Abuja ranar Asabar bayan Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sanya hannu kan dokar NIMC ta shekarar 2026.

Read Also :Kotu Ta Soke Hukuncin Da Ya Ba Wa INEC Umarnin Yi Wa NDC Rajista

Sai dai wannan ci gaban ya zo ne bayan wata takaddama kan zargin cewa Gwamnatin Jihar Katsina ta ɗauki nauyin wasu masu ɗauke da makamai zuwa aikin Hajji, zargin da gwamnatin jihar ta musanta tare da cewa ba shi da tushe balle makama. Kakaki24 ta ruwaito cewa gwamnatin ta ce irin waɗannan zarge-zarge na kawo cikas ga ƙoƙarin da ake yi na yaƙi da rashin tsaro a jihar.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet