Connect with us

Featured

Tinubu ya cancanci yin wa’adi na biyu a kujerar shugabancin Najeriya – Abdulaziz Abdulaziz

Babban Mataimaki na Musamman ga Shugaba Bola Ahmed Tinubu kan Yaɗa Labarai da Wayar da Kan Jama’a, Abdulaziz Abdulaziz, ya ce shugaban ya cancanci samun wa’adi na biyu a zaɓen 2027.

Ya ce hakan zai ba gwamnatin damar kammala gyare-gyaren da ta fara, tare da mayar da nasarorin da aka samu zuwa ingantacciyar rayuwa ga ’yan Najeriya.

Read Also: Tinubu ya cancanci yin wa’adi na biyu a kujerar shugabancin Najeriya – Abdulaziz Abdulaziz

Abdulaziz ya bayyana haka ne a lokacin ƙaddamar da shugabannin jiha da masu kula da ƙananan hukumomi na ƙungiyar Arewa for Asiwaju (A4A) wanda aka gudanar a Kano.

Ya ce ƙungiyar za ta yaƙi abin da ta kira yaɗa bayanan da ba daidai ba kan ayyukan gwamnati, musamman a Arewa, tare da isar da hujjojin ayyukan gwamnatin ga jama’a a matakin ƙasa.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftdinamobetgrandpashabet girişgrandpashabetdinamobetGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantcasinolevantcasinolevantcasinolevantholiganbetjojobetgrandpashabetgrandpashabetsahabetsahabetonwinonwinmarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetholiganbettipobetsekabetsekabetholiganbetsahabetsahabetcasibomcasinolevantbetgarantibetciovdcasinosekabetmatbetimajbetcratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahissekabetgrandpashabetjojobetpusulabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabetGrandpashabet