Connect with us

Featured

Buhari ya san Tinubu bai dace da mulkar Najeriya ba shiyasa ya ƙi goyon bayansa – Hakeem Baba-Ahmed

Shugaban jam’iyyar PRP na ƙasa, Hakeem Baba-Ahmed, ya ce tsohon Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, bai goyi bayan miƙa mulki ga Bola Tinubu a 2023 da zuciya ɗaya ba, saboda yana ganin hakan na iya zama matsala ga ƙasar.

Baba-Ahmed ya bayyana hakan ne a wani taron da Ƙungiyar Dattawan Arewa (NEF) ta shirya. Ya kuma zargi gwamnatin Tinubu da jefa Najeriya cikin mawuyacin hali, tare da fifita burin sake tsayawa takara a 2027 kan muradun ƙasa.

Read Also : Gov. Buni Meets Chief Imams… Calls for More Prayers for Nigeria

Ya ce ya kamata ’yan Najeriya su fara tambayar kansu game da burin Tinubu tun lokacin da ya fara amfani da taken “Emilokan”, wato “lokacina ne”. Ya kuma soki gwamnonin Arewa kan gazawarsu wajen jawo hankalin Tinubu kan matsalolin tattalin arziƙi da rashin gamsuwar jama’a.

Dangane da zaɓen 2027, Baba-Ahmed ya ce jam’iyyun adawa na ƙoƙarin haɗa kai domin kayar da Tinubu, tare da fitar da ɗan takara guda. Sai dai ya ce yana da yaƙinin Najeriya za ta shawo kan matsalolin da take fuskanta, kamar yadda ta tsallake ƙalubale a baya.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftdinamobetgrandpashabet girişgrandpashabetdinamobetGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantcasinolevantcasinolevantcasinolevantholiganbetjojobetgrandpashabetgrandpashabetsahabetsahabetonwinonwinmarsbahismatadorbetonwinsahabetsuperbetinmarsbahisjojobetgrandpashabetgrandpashabetholiganbettipobetsekabetsekabetholiganbetsahabetsahabetcasibomcasinolevantbetgarantibetciovdcasinosekabetmatbetimajbetcratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahissekabetgrandpashabetjojobetpusulabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabetGrandpashabet