Rundunar sojin Najeriya ta ce ta daƙile wani hari da mayaƙan ƙungiyar ISWAP suka kai kan sansanin soji da ke ƙauyen Logomani a ƙaramar hukumar Ngala...
Ministan Harkokin Cikin Gida, Dakta Olubunmi Tunji-Ojo, ya bayyana cewa an kama wasu da ake zargin manyan kwamandojin Boko Haram da ISWAP ne su bakwai, a...
Rundunar sojin Najeriya ta bayyana cewa dakarunta na Operation Hadin Kai sun ceto mutum 47, mafi yawansu mata da ƙananan yara, daga hannun mayaƙan ISWAP a...
Hedikwatar haɗin gwiwar sojoji ta Operation Hadin Kai ta yi gargaɗin cewa akwai yiwuwar ƙungiyoyin Boko Haram da ISWAP na shirin kai hare-hare a wasu wurare...
Wasu ‘yan ta’adda da suke da alaƙa da ƙungiyar IS sun buɗe wuta kan masu zaman makoki a wani ƙauye a jihar Borno da ke arewa...