Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya ce rikicin Boko Haram ya lalata gine-ginen makarantu sama da 5,000, tare da sabbaba barin yara kimanin miliyan 2.2...
Rundunar sojin Najeriya ta ce ta daƙile wani hari da mayaƙan ƙungiyar ISWAP suka kai kan sansanin soji da ke ƙauyen Logomani a ƙaramar hukumar Ngala...
Ministan Harkokin Cikin Gida, Dakta Olubunmi Tunji-Ojo, ya bayyana cewa an kama wasu da ake zargin manyan kwamandojin Boko Haram da ISWAP ne su bakwai, a...
Tsohon Mataimakin Kakakin Majalisar Wakilai, Idris Wase, ya bayyana cewa an taba gano sunayen wasu da ake zargi da Boko Haram da sauran ’yan ta’adda a...
Tsohon shugaban Najeriya Goodluck Jonathan ya bayyana cewa ƙungiyar Boko Haram ta taɓa zaɓar tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari a matsayin wakilinta domin shiga tattaunawa da...
Wasu ‘yan ta’adda da suke da alaƙa da ƙungiyar IS sun buɗe wuta kan masu zaman makoki a wani ƙauye a jihar Borno da ke arewa...
Wani Jami’in ɗan sanda mai mukamin Sufeta ya Rasa ransa a yayin wani kwanton ɓauna da wasu da ake kyautata zaton mayaƙan Boko Haram ne suka...
Wasu ‘yan tada ƙayar baya bakwai da ake zargin ’yan Boko Haram ne sun miƙa wuya ga rundunar haɗin gwiwa ta ƙasa da ƙasa (MNJTF) a...
Jami’an ‘yansanda tare da haɗin gwiwar ’yan kungiyar mafarauta a jihar Bauchi, sun yi nasarar kashe wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne su...