Connect with us

Featured

Fadar Shugaban Kasa Ta Mayarwa Dino Melaye Martani Kan Maganar Ciyo Bashi

Fadar shugaban kasa ta karyata kalaman tsohon Sanatan Kogi ta Yamma, Dino Melaye, kan yadda bashin Najeriya ke ƙaruwa. Mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin yada labarai, Sunday Dare, ya bayyana maganganun Melaye a matsayin “nishadi, ba ilimantarwa ba.”

Melaye ya yi hira da Arise TV inda ya ce bashin kasar ya kai wani hali da ka iya sa gwamnati ta fara neman rance daga kamfanonin fintech na cikin gida. Ya kuma soki neman rancen dala biliyan 1.7 daga Bankin Duniya da kuma amincewar Majalisar Dattawa da kusan dala biliyan 21 na karin bashi.

Sai dai Dare ya bayyana cewa jimillar bashin kasar ya kai naira tiriliyan 149.39 a ranar 31 ga Maris 2025, amma mafi yawan karin ya samo asali ne daga faduwar darajar naira ba wai sabbin bashin da aka ci ba. Ya ce bashin Najeriya na daidaita tsakanin kashi 40 zuwa 45 cikin 100 na GDP, inda ya kwatanta da kasashen Afirka ta Kudu (70%) da Ghana (fiye da 90%).

Ya kara da cewa matsalar Najeriya ba wai bashin ya yi yawa bane, illa matsalar samun kudaden shiga. A cewarsa, gwamnati na ci gaba da samun karin kudin shiga wanda ke taimakawa wajen biyan bashi. Dare ya jaddada cewa rance halal ne wajen aiwatar da gyare-gyare da ci gaban kasa, amma ya zargi Melaye da yin siyasa maimakon gaskiya.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet