Connect with us

Featured

Babban Layin Wutar Lantarki A Najeriya Ya Faɗi

A ranar Laraba 10 ga Satumba, 2025. Babban layin wutar lantarki na ƙasa ya faɗi, lamarin da ya janyo asarar duƙiya a sassa da dama na Najeriya.

Kamfanin rarraba wuta na Abuja (AEDC) ya tabbatar da hakan cikin wata sanarwa da ya wallafa a shafinsa na X a ranar 10 ga Satumba, 2025. Ya bayyana cewa matsalar ta faru ne da misalin ƙarfe 11:23 na safe, inda hakan ya haddasa katsewar wutar a yankunan da ke karkashin yankin.

Yawan wutar lantarkin da Najeriya ke samarwa ya faɗo daga megawatts 2,917.83 zuwa megawats 1.5 a tsakanin ƙarfe 11 da 12 na safiyar ranar Larabar nan.

Jim kaɗan bayan lalacewar, shafin na babban layin wutar Najeriya na X ya bayar da muhimman bayanai dangane da al’amarin inda ya ce aikin ƙoƙarin shawo kan matsalar na ci gaba.

Bayanai sun nuna cewa kusan dukkannin tashoshin samar da wutar lantarki idan ban da na Ibadan sun zama ba tare da wutar ba.

AEDC ta ce an samu matsalar ne saboda “daukewar wutar da ake samu daga babban layin na ƙasa,” amma ta tabbatar cewa ana aiki kafada da kafada da hukumomi domin dawo da wutar cikin gaggawa.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahistipobettipobetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobettipobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet