Connect with us

Addini

Rundunar Ƴan Sandan Jihar Kano Ta sha Alwashin Tabbatar Da Tsaro Yayin Bikin Takutaha

Rundunar ‘Yan sanda ta Jihar Kano ta tabbatar da daukar ingantattun matakan tsaro domin gudanar da bikin Takutaha cikin kwanciyar hankali da lumana. Kwamishinan ‘Yan sanda na jihar, Ibrahim Adamu Bakori, ya bayyana haka a wata sanarwa da rundunar ta fitar, inda ya taya al’ummar Kano murnar zagayowar watan na Maulidi.

Kwamishinan ya ja kunnen matasa da sauran jama’a da su guji aikata laifuka kamar fadan ‘yan daba, fashi da makami da kuma ƙwace. Ya ce duk wanda aka kama da irin wadannan munanan ayyuka zai fuskanci hukunci ba tare da wani sassauci ba.

Ya kuma bukaci jama’a da su yi amfani da wannan lokaci wajen yin addu’o’i domin dorewar zaman lafiya da tsaro, yana mai cewa ci gaban jihar da kasa baki daya na dogaro da wadannan abubuwa. Bakori ya gode wa jama’a bisa hadin kai da goyon baya da suke baiwa ‘yan sanda a kokarinsu na kare rayuka da dukiyoyin al’umma.

Rundunar ta kuma shawarci jama’a da su kasance masu sa ido da faɗakarwa tare da kai rahoton duk wani motsi ko aikata laifi ga ofishin ‘yan sanda mafi kusa ko kuma ta lambar gaggawa da kuma shafukan sada zumunta na rundunar.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet