Connect with us

Featured

Farashin Kayayyaki Ya Sauka a Najeriya – NBS

Hukumar Ƙididdiga ta Ƙasa (NBS) ta bayyana cewa farashin kayayyaki a Najeriya ya sake sauka karo na biyar a jere, inda hakan ya kawo ɗan sauƙi ga jama’a a watan Agusta 2025. Wannan na zuwa ne bayan tsawon watanni ana fama da hauhawar farashin kaya a faɗin ƙasar.

A cewar bayanan da hukumar ta fitar, farashin ya ragu daga kashi 21.88 cikin ɗari a watan Yuli zuwa kashi 20.12 cikin ɗari a watan Agustan 2025. Wannan na nuna raguwar kashi 1.76 cikin ɗari daga watan da ya gabata, lamarin da ya bambanta da kashi 32.15 cikin ɗari da aka samu a watan Agustan 2024.

Sai dai duk da wannan raguwa, rahoton ya nuna cewa alƙaluman ba su yi wani tasiri na azo a gani ba a yankunan karkara. Ana ci gaba da fama da tsadar jigilar kaya da kuɗin mota a karkara fiye da yadda lamarin yake a birane, wanda ke ci gaba da dagula farashin kayayyaki.

Haka kuma rahoton ya nuna cewa farashin abinci, wanda ya kasance a sahun gaba wajen hauhawa, ya dawo cikin matsakaici a watan Agusta a faɗin ƙasar. Duk da haka, abinci na ci gaba da kasancewa jagora wajen abubuwan da ke haifar da hauhawar farashi a Najeriya.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahistipobettipobetjojobetjojobet girişholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişjojobetjojobetgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobettipobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet