Connect with us

Addini

Gwamnatin Kano Ta Sha Alwashin Ɗaukar Mataki Kan Sheikh Lawan Triump

Wasu mazauna birnin Kano a Arewa maso Yammacin Najeriya sun gudanar da zanga-zangar lumana kan zargin malamin addini, Sheikh Lawan Abubakar Triumph, da yin kalamai kausasa kan Annabi Muhammadu (SAW). Masu zanga-zangar sun tattaru ne a farfajiyar gidan gwamnatin Kano domin mika korafinsu, inda Gwamna Abba Kabir Yusuf ya tarbi tawagar ya kuma yi musu jawabi.

Sheikh Lawan Abubakar Triumph ya jawo ce-ce-ku-ce bayan bullar wani bidiyo da ke nuna shi yana musanta labarin haihuwar Annabi Muhammadu (SAW) da kaciya, kamar yadda wasu ruwayoyi suka bayyana. Malamin ya ce hakan ba karama ba ce domin “ana iya haihuwar sauran mutane da kaciya,” tare da karin bayani cewa “karama wani abin al’ajabi ne da Allah ke bai wa annabawa su kaɗai” kana ya ce ruwayoyin da ake yadawa ba su inganta ba.

Da yake mayar da martani kan lamarin, Gwamna Abba Kabir Yusuf ya shawarci masu zanga-zangar da su kwantar da hankali tare da bin doka wajen gabatar da ƙorafe-ƙorafensu. Ya ce ya kamata su rubuta masa takardar koke ta hannun Ofishin Sakataren Gwamnati domin gwamnati ta dauki mataki cikin bin shari’a.

Masu korafin sun amince da umarnin gwamnan tare da alkawarin kai masa takardar da ya nema da misalin ƙarfe 10:00 na safiyar Alhamis.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleripadişahbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet