Connect with us

Featured

Kungiyoyin SSANU da NASU Sun Ƙara wa Gwamnatin Tarayya Wa’adin Makonni Biyu Kafin Tsunduma Yajin Aiki

Kungiyoyin ma’aikatan jami’o’i marasa koyarwa a Najeriya, wato NASU da SSANU, sun ƙara wa’adin gargaɗin shiga yajin aiki da wasu makonni biyu. A baya, ƙungiyoyin sun bai wa Gwamnatin Tarayya wa’adin kwana bakwai kan batutuwan albashi da alawus-alawus na ma’aikata amma har yanzu ba a samu matsaya ba.

A cikin wata wasiƙa da Shugaban SSANU, Muhammed Ibrahim, ya sanya wa hannu, ƙungiyoyin sun bayyana takaicinsu kan “rarraba alawus-alawus cikin rashin adalci,” da kuma kin biyan wasu hakkokin ma’aikata. Sun ce sun jima suna jan hankalin gwamnati kan waɗannan matsaloli tun daga wasikar da suka tura mata a ranar 18 ga Yuni, 2025, wadda ta kai ga yin taro da Ministan Ilimi a ranar 4 ga Yuli, 2025.

Wasiƙar ta bayyana cewa an gudanar da wani taro a ranar Juma’a 19 ga Satumba, 2025, wanda Babban Sakatare na Ma’aikatar Ilimi, Abel Enitan, ya jagoranta tare da wasu manyan jami’an gwamnati. Sai dai duk da tattaunawar, babu wani mataki na gaskiya da aka dauka kan bukatun kungiyoyin, lamarin da ya sa suka ɗauki matakin ƙara wa’adin.

Kungiyoyin sun ce wannan karin wa’adi na makonni biyu zai bai wa gwamnati damar kammala shirin warware matsalolin su. Sun yi gargaɗin cewa idan gwamnati ta kasa yin abin da ya dace cikin wa’adin, za su fara jerin sahihan matakan yajin aiki a dukkan jami’o’i da cibiyoyin inter-university a fadin ƙasar.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetRadissonbetsweet bonanzasweet bonanzapadişahbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetholiganbetholiganbetholiganbetmarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetcasibomcasibomcasibomholiganbetholiganbetjojobetjojobet girişjojobet güncel girişjojobet güncel girişgrandpashabetholiganbetholiganbetgrandpashabetcasinolevantimajbetsekabetjojobetjojobet girişgrandpashabetgrandpashabetTürkiyenin Casino Sitelerivdcasinograndpashabetgrandpashabet girişGrandpashabetsahabetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetmatbetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobetjojobet