Connect with us

Featured

Jami’ar Benin Za Ta Hana Ɗalibai 5,000 Rubuta Jarrabawa

A kalla dalibai 5,000 na Jami’ar Benin (UNIBEN) na fuskantar barazanar hana su rubuta jarrabawar zangon karatu na biyu wadda za a fara ranar Litinin, 29 ga Satumba, saboda kin biyan kudin makaranta. A cikin wata sanarwa da sakataren jami’ar, Mista Ademola Bobola ya sanya wa hannu, an jaddada cewa za a aiwatar da manufar jami’ar ta “duk wahda bai biya kudi ba ba zai zana jarrabawa ba” bayan an sha yi wa daliban tunatarwa amma suka yi kunnen uwar shegu.

Bobola ya ce daliban da abin ya shafa sun kasa amfani da damar samun rancen karatun da Asusun Lamunin Dalibai na Najeriya (NELFUND) ke bayarwa duk da kokarin da jami’ar ta yi na karfafa musu gwiwa. Ya ce za a hana su rubuta jarrabawa matukar suka kasa biyan kudin makaranta ko kuma neman wannan lamuni kafin lokacin da aka tsara.

Haka kuma, sakataren ya bayyana cewa majalisar jami’ar ta umarci shugabannin sassa, manyan daraktoci da shugabannin bangarori su wallafa sunayen dukkan daliban da suka ki biyan kudin makaranta kafin karfe 8 na safe a ranar Litinin 29 ga Satumba, domin ba su damar tabbatar da matsayin su da kuma yin biyan karshe kafin a fara jarrabawar. Ya ce an kafa kwamitin tabbatar da aiwatar da wannan doka karkashin jagorancin Mataimakin Shugaban Jami’a (Bangaren Harkokin Karatu).

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet