Connect with us

Featured

Tarihi Ba Zai Manta Da Irin Munin Mulkin Jonathan Ba – Fadar Shugaban Ƙasa

Fadar Shugaban Ƙasa ta bayyana cewa tsohon shugaban ƙasa, Goodluck Jonathan, na da cikakken ‘yancin tsayawa takarar shugabancin ƙasar a shekarar 2027, idan ya ga dama. Sai dai ta yi nuni da cewa hukuncin sahihancin irin wannan yunkuri ya rage a hannun ‘yan Najeriya, wadanda ta ce ba su manta da yadda mulkinsa ya kasance ba.

A cewar fadar shugaban ƙasa, gwamnatin da shugaba Bola Ahmed Tinubu ya oe jagoranta ta na da bambanci sosai idan aka kwatanta da ta Jonathan, inda ta bayyana mulkin mai ci a matsayin wanda ya samar da “gagarumin ci gaban tattalin arziƙi” ga ƙasar.

Haka kuma, ta ɗora alhakin fara yaƙin neman zaɓe tun kafin lokaci kan masu adawa da gwamnatin mai ci, tana mai cewa ana ƙoƙarin karkatar da hankalin jama’a daga nasarorin da ake samu a yanzu.

Sai dai a wani ɓangaren, jam’iyyar PDP ta sanar da cewa ba za ta bai wa Jonathan tikitin tsayawa takara kai tsaye ba. Ta bayyana shi a matsayin ɗaya daga cikin zaɓuɓɓukan da take dubawa, lamarin da ke nuna cewa har yanzu akwai sauran matakai kafin a tabbatar da matsayin sa a siyasar 2027.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet