Connect with us

Featured

Ƙungiyar PENGASSAN Ta Janye Yajin Aikin Da Ta Ke Yi

Ƙungiyar manyan ma’aikatan man fetur da iskar gas ta Najeriya, PENGASSAN, ta amince da jingine yajin aikin da ta tsunduma bayan samun saɓani da matatar mai ta Dangote. Rikicin ya samo asali ne daga zargin da ƙungiyar ta yi wa matatar kan korar sama da ma’aikata 800 saboda nuna sha’awar shiga ƙungiyar.

Gwamnatin tarayya ce ta shiga tsakani tun daga ranar Litinin domin sasanta ɓangarorin biyu. A ranar Laraba ne aka cimma matsaya, inda ma’aikatar ƙwadago ta bayyana cewa an amince da dawo da dukkan ma’aikatan da aka sallama domin su ci gaba da aikinsu. Sanarwar ta ƙara da cewa, “Babu ma’aikacin da zai cutu sakamakon wannan saɓani.”

A nata ɓangare, ƙungiyar PENGASSAN ta bayyana cewa ta fara shirye-shiryen janye yajin aikin bayan cimma yarjejeniyar. Wannan dai ya kawo ƙarshen matsalar da ta bar dar-dar a bangaren samar da mai a ƙasar tun daga farkon makon.

Tun bayan fara aiki a shekarar 2024, matatar Dangote ta riƙa shiga saɓani da ƙungiyoyin ƙwadago a fannin man fetur. Ƙungiyoyin sun dade suna zarginta da yunƙurin mamaye harkokin kasuwancin man fetur a Najeriya, yayin da matatar kuma ke zargin wasu manyan kamfanonin mai na duniya da ƙoƙarin tada hankalin ma’aikata domin cimma nasu muradun.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahistipobettipobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişjojobetjojobetgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobettipobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet