Connect with us

Featured

Sabis Ɗin Intanet Ya Dawo Aiki a Afghanistan

An dawo da sabis ɗin intanet a wasu wayoyin hannu a Afghanistan, kwana uku bayan da gwamnatin Taliban ta katse shi ba tare da bayyana dalili ba. Rahotanni daga cikin ƙasar sun nuna cewa sabis ɗin ya fara dawowa a biranen Kandahar da Herat.

Katsewar intanet ɗin ta haifar da cikas a harkokin yau da kullum, musamman a bankuna da filayen jiragen sama, inda al’umma da dama suka fuskanci matsaloli wajen gudanar da hulɗodin su na kasuwanci da tafiya.

Duk da dawowar sabis ɗin, har yanzu Taliban ba su bayyana dalilan da suka sa suka dauki wannan mataki na katse intanet ɗin ba, abin da ya bar tambayoyi a zukatan ‘yan ƙasa da kuma masu lura da sha’anin ƙasar.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet girişjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet