Connect with us

Addini

Gwamnatin Kano Ta Hana Sheikh Lawan Triump Yin Wa’azi

Majalisar Shura da gwamnatin Kano ta kafa ta sanar da dakatar da Malam Lawan Shuaibu Triumph daga ci gaba da gudanar da wa’azi, har sai an kammala binciken da ake yi kan zarge-zargen da suka shafi kalamansa.

Sakataren majalisar, Alhaji Shehu Wada Sagagi, ne ya bayyana hakan a wani taron manema labarai da aka gudanar a Kano a yau Laraba 01 ga Oktoba. Ya ce an dauki matakin dakatarwar ne domin ba wa Malam Lawan damar bayyana hujjoji da kuma kare kansa gaban kwamitin bincike.

Sagagi ya yi nuni da cewa, zarge-zargen da ake yi wa Malam Lawan sun shafi yin kalaman da ake cewa na iya zama ɓatanci ga Annabi Muhammad (SAW), abin da ya sa majalisar ta ga dacewar ta dakatar da shi kafin kammala bincike.

Haka kuma, ya gargadi ‘yan siyasa da su guji tsoma baki cikin batun, yana mai tabbatar da cewa kwamitin majalisar zai gudanar da aikin sa cikin gaskiya da adalci, ba tare da nuna son rai ko wani bambanci ba.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet