Connect with us

Addini

An Ɗage Gudanar Da Taron Yaumur-rasul 

Kwamitin shirya taron Yaumur-rasul ya bayyana cewa an ɗage gudanar da taron zuwa wani lokaci na gaba, bisa shawarwarin da aka samu daga hukumomin tsaro.

A cikin sanarwar da kwamitin ya fitar, ya bayyana cewa wannan mataki na ɗage taron ya biyo bayan shawarar da masana tsaro suka bayar domin tabbatar da tsaron mahalarta da tabbatar da zaman lafiya.

Kwamitin ya tabbatar da cewa a halin yanzu ana shirin fitar da sabuwar ranar gudanar da taron nan ba da jimawa ba, tare da tabbatar wa masoya da al’umma cewa za a gudanar nan ba da jimawa ba.

A ƙarshe, kwamitin ya gode wa jami’an tsaro bisa shawarwarin da suka bayar da kuma jajircewarsu wajen tabbatar da zaman lafiya da kwanciyar hankali.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet