Connect with us

Featured

NSCDC Ta Kama Ƴan Fashi 4 a Kano

Hedikwatar Hukumar Tsaro ta NSCDC a Jihar Kano ta tabbatar da kama wasu barayi huɗu da ake zargi da fasa gidaje da satar kayayyaki a sassa daban-daban na jihar. Kakakin hukumar, Ibrahim Abdullahi, ne ya bayyana hakan cikin wata sanarwa da aka fitar ranar Juma’a 24 ga Oktoba a Kano.

A cewar sanarwar, jami’an NSCDC sun kama mutanen ne a kananan hukumomin Dambatta, Fagge, da Tarauni, bayan samun bayanan sirri kan ayyukansu. Abdullahi ya ce dukkan waɗanda aka kama sun amsa laifinsu, kuma an same su da kayan sata da suka haɗa da wayoyi tara, taya uku, talabijin, fanka, igiyoyi, tagogin ƙarfe, da wasu kayan lantarki.

Hukumar ta bayyana cewa bincike ya kammala kan lamarin, kuma za a gurfanar da su a kotu nan ba da jimawa ba. Haka kuma ta jaddada cewa kama waɗannan mutane na daga cikin matakan da take ɗauka domin kawo ƙarshen satar kayayyaki da lalata dukiyoyin gwamnati da al’umma a Kano.

NSCDC ta yi kira ga jama’a da su ci gaba da bayar da hadin kai ta hanyar ba da bayanan sirri ko sanar da motsin wanda ake zargi domin taimaka wa hukumomi wajen yaki da masu aikata laifuka a jihar.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet girişjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet