Connect with us

Featured

China Ta Gargaɗi Amurka Kan Yi Wa Najeriya Katsalandan

Gwamnatin kasar China ta bayyana goyon bayanta ga gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu, tana mai gargadin Amurka da kada ta tsoma baki cikin harkokin cikin gida na Najeriya. Wannan martani na kasar Sin ya fito ne daga bakin Mao Ning, kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar, a yayin da take mayar da martani kan barazanar Shugaba Donald Trump na Amurka da ke zargin cewa ana kisan Kiristoci a Najeriya.

Trump ya bayyana Najeriya a matsayin “Kasa mai damuwa ta musamman”, yana kuma ikirarin cewa gwamnatin Najeriya tana rufe ido kan abin da ya kira kisan addini. Ya yi barazanar katse tallafin Amurka ga Najeriya tare da yiwuwar daukar matakin soja, ciki har da kai hare-haren jiragen sama. Sai dai gwamnatin Tinubu ta mayar da martani cewa, babu wani zalunci da ake yi wa Kiristoci a kasar, kuma Najeriya kasa ce mai zaman lafiya tsakanin mabiya addinai daban-daban.

Da take mayar da martani, China ta ce tana goyon bayan Najeriya a kokarinta na bin hanyar ci gaba da ta dace da yanayinta. Kasar ta jaddada cewa tana adawa da duk wata kasa da ke amfani da addini ko batun kare hakkin dan Adam a matsayin hujjar tsoma baki cikin harkokin wasu kasashe, ko kuma barazanar amfani da karfi ko takunkumi.

Masana harkokin kasashen waje sun ce wannan sabani na nuna irin yadda gasa tsakanin manyan kasashe – musamman Amurka, China, da Rasha – ke shafar kasashe masu tasowa kamar Najeriya. Rahotanni sun nuna cewa, karuwar tasirin China a Najeriya na kara tada hankali a kasashen Yammacin duniya, musamman Amurka.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet