Connect with us

Featured

Shekarau @ 70 : Ina Roƙon Duk Wanda Na Yi Wa Laifi Ya Yafemin – Ibrahim Shekarau

Tsohon gwamnan jihar Kano, Sardaunan Kano Malam Ibrahim Shekarau, ya bayyana cewa ba zai daina siyasa ba muddin yana da ƙarfi da lafiya. Ya yi wannan bayani ne a yayin taron manema labarai da ya gudana a ranar Laraba 05 ga Nuwamba, a fadarsa ta Mundubawa a Kano, inda ya ce shi ya ɗauki siyasa ne a matsayin hanyar hidimtawa al’umma, ba wai neman matsayi ba.

Shekarau ya jaddada cewa duk ayyukan sa na siyasa suna bisa ginshikin halin kirki, jajircewa, mutuntawa, hakuri da dogaro ga Allah, wadanda ya bayyana a matsayin muhimman ka’idojin da suka jagorance shi wajen samun nasara a rayuwa.

A cikin jawabinsa, Shekarau ya nemi jama’a su yi masa afuwa idan akwai wanda ya taɓa ɓatawa, tare da bayyana cewa shi ma ya yafe wa duk wanda ya taɓa yi masa laifi. Ya yi kira da a kara karfafa zumunci, yafiya da hadin kai, yana mai cewa zaman lafiya ba zai tabbata ba idan jama’a suka kasa rungumar juna.

Tsohon gwamnan ya kuma bukaci shugabanni su mai da hankali kan farfado da rayuwar talakawa, yana mai cewa zaman lafiya da ci gaba ba sa tabbata idan yunwa ta yi kamari a cikin al’umma. Ya ce duk shekarar da Allah ya ƙara masa a bayan 70, yana kallonta a matsayin wata ni’ima ce daga Allah, wanda zai yi amfani da shi wajen ci gaba da hidimta wa al’umma.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet