Connect with us

Featured

Ƴansanda Sun Gano Motar Ofishin Mataimakin Gwamna Da Aka Sace

‘Yansanda sun yi nasarar gano motar tawagar ofishin gwamnan jihar Kano, ƙirar Toyota Hilux, wadda aka sace kwanan nan. Wannan nasarar ta biyo bayan aikin haɗin gwiwa na gaggawa da jami’an tsaro suka gudanar.

A cewar wata sanarwa da ofishin mataimakin gwamna ya fitar, an samu tabbacin gano motar ne da sanyin safiyar Laraba. Rahoton ya nuna cewa jami’an tsaro sun yi aiki kafada da kafada wajen gano motar da kuma kama wanda ake zargi da satar.

Sanarwar ta kara da cewa wanda ake zargi da satar motar ma’aikaci ne, direba na gwamnati, kuma yanzu yana taimakawa jami’an tsaro wajen gudanar da bincike kan lamarin.

Ofishin mataimakin gwamna ya bayyana cewa satar motar wani cin amanar aiki ne da direban ya yi, sannan za a ci gaba da daukar matakin doka a kansa.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet