Sanatan Bauchi ta Kudu, kuma dan takarar gwamnan Bauchi na jam’iyyar PRP a 2027, Shehu Buba Umar, ya ce a shirye yake ya fuskanci cikakken bincike...
Rundunar ’yan sandan Najeriya ta ce jami’ai sama da 15,000 ne za su tabbatar da tsaro a zaben gwamnan jihar Osun da za a gudanar ranar...
Rundunar ƴansandan Jihar Kano ta kama wani shahararren dan daba, Auwalu Ali da aka fi sani da Auwalu Dan Daba, bisa zargin jagorantar ayyukan daba da...
Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ta dakatar da aiwatar da dokar izinin gilashin mota mai duhu (tinted) a faɗin ƙasar, biyo bayan umarnin wucin-gadi da wata kotu...
Rundunar ’yan sandan Jihar Kano ta ƙara tsaurara matakan tsaro domin kare rayuka da dukiyoyin al’umma gabanin bukukuwan Kirsimeti da Sabuwar Shekara. Wannan sanarwa ta fito...
Sufeto Janar na ‘Yan Sanda, Kayode Egbetokun, ya sha alwashin ƙara bai wa mata manyan mukamai a sashen dabaru, aiki, da kuma shugabanci. Ya bayyana haka...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Edo ta kama dalibai 21 na makarantar Ogioma Public Secondary School da ake zargi da shiga ƙungiyoyin asiri. An kama su ne...
‘Yansanda sun yi nasarar gano motar tawagar ofishin gwamnan jihar Kano, ƙirar Toyota Hilux, wadda aka sace kwanan nan. Wannan nasarar ta biyo bayan aikin haɗin...
Rundunar ‘Yan Sanda ta Jihar Adamawa ta kubutar da wani mutum mai suna Abdullahi Usman bayan samun kiran gaggawa daga wani mazaunin garin Jabbore, Viniklang. Rahoton...
Rundunar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta samu gagarumar nasara a yaki da aikata laifuka, inda ta cafke wasu manyan ‘yan fashi guda tara tare da...