Connect with us

Featured

Ƴan Bindinga Sun Sace Mutane 11 a Shanono

Yan bindiga sun sake kai wa hari a Unguwar Tsamiya da ake kira Dabawa, cikin Karamar Hukumar Shanono ta Jihar Kano, inda suka yi garkuwa da mutum 11. Rahotanni sun ce maharan sun shigo ne misalin ƙarfe 12 na daren jiya Lahadi suka zalunci mazauna yankin tare da yin harbi a sama domin tsoratarwa.

Wata majiya ta bayyana cewa maharan sun tafi da manya maza tara da mata biyu, sannan suka ƙwace shanu biyu. Mutanen yankin sun ce ba su da inda za su tsere, domin wannan ƙauye ne da suka gada, kuma rayuwarsu gaba ɗaya nan take.

Wannan hari ya zo ne kwana guda bayan makamancin shi da aka kai Yan Kamaye a Tsanyawa LGA, yanki da ke kan iyaka da Jihar Katsina. Kakaki24 ta tattara cewa mazauna wuraren suna cikin fargaba sakamakon yawan hare-haren da ke ƙaruwa a jihohin Arewa.

Mazauna Dabawa sun yi kira ga hukumomin tsaro da su ƙara himma wajen kare rayuka da dukiyoyin al’umma. Sun kuma bukaci gwamnati ta samar da matakan da za su kare su daga waɗannan hare-haren da ke barazana ga zaman lafiyar yankin.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet girişjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet