Connect with us

Featured

Yanzu-yanzu : Ministan Tsaron Najeriya Ya Ajiye Muƙaminsa

Ministan Tsaron Najeriya, Alhaji Mohammed Badaru Abubakar, ya ajiye aikinsa nan take bisa dalilan lafiya. Wasikar murabus ɗin, wacce aka turawa Shugaba Bola Tinubu, ta tabbatar da cewa ya yanke shawarar hakura da mukaminsa domin kula da lafiyarsa.

Shugaba Tinubu ya amince da murabus ɗin tare da gode masa bisa hidimar da ya yi wa ƙasa tun lokacin da aka naɗa shi a ranar 21 ga Agusta 2023. Rahotanni sun nuna cewa shugaban ƙasar zai sanar da majalisar dattawa sabon ministan tsaro cikin mako ɗaya mai zuwa domin ci gaba da aiki ba tare da tangarɗa ba.

Badaru, tsohon gwamnan jihar Jigawa sau biyu, ya bar kujerar ne a daidai lokacin da Shugaba Tinubu ya bayyana dokar ta-baci kan harkokin tsaro a fadin ƙasar. Ana sa ran gwamnati za ta fayyace matakan da wannan dokar ta ƙunsa nan gaba kaɗan.

Yanzu idanu sun koma kan matakin da shugaban ƙasa zai ɗauka wajen cike gurbin da aka bari, da kuma yadda hakan zai shafi tsarin tsaro a sabon yanayin gaggawa da gwamnati ta ayyana.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet