Connect with us

Featured

Gwamnatin Kano Zata Ƙarfafa Tsaron Iyakokin Jihar

Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya sanar da cewa gwamnatin sa ta fara shirin samar da jirage marasa matuƙa da sauran kayan aikin tsaro domin sa ido a yankunan iyaka. Ya bayyana haka ne yayin ziyarar duban sansanonin JTF a Tsanyawa da Shanono, inda hare-haren ’yan bindiga suka yi kamari kwanan nan. Gwamnan ya ce dole ne gwamnati ta kara kuzari wajen kare rayuka da dukiyoyi.

Yusuf ya bayyana cewa Shugaban Kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya amince da korafin da Kano ta gabatar masa kan batun tsaro a yankunan da abin ya shafa. Ya kuma yi kira ga mazauna Tsanyawa da Shanono da su taimaka wa jami’an tsaro da bayanai na gari. A cewarsa, gwamnatin jihar ba za ta yi kasa a guiwa ba wajen magance wannan sabon tsarin hare-haren da aka fara gani a Kano.

A yayin jinjinawar sa ga jami’an JTF, gwamnan ya bukace su da su dage wajen kubutar da mutanen da aka yi garkuwa da su, yana mai tabbatar da cewa gwamnati da hukumomin tsaro suna aiki kafada da kafada. Ya kuma jajanta wa iyalan wadanda aka sace, inda ya sake jaddada cewa za a ceto su cikin gaggawa.

Rahotanni sun tabbatar da cewa mutum 15 ake zargin an sace a yankunan biyu, yayin da mace ɗaya ta rasa ranta sakamakon harin. Gwamna Yusuf ya ce ziyartar sansanonin JTF ya bashi damar fahimtar ainihin kalubalen da suke fuskanta. Ya kara da cewa gwamnati na daukar matakai cikin gaggawa don tabbatar da cewa irin wannan lamari ba zai kara faruwa ba a Kano.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahisholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet