Connect with us

Featured

AFCON 2023: Gwamnatin Tarayya Ta Baiwa Ƴan Wasan Super Eagles Gidajen Da Ta Yi Musu Alƙawari

Gwamnatin Tarayya ta cika alkawarin gidaje da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ɗauka ga ’yan wasan Super Eagles bayan samun matsayi na biyu a gasar cin kofin nahiyar Afirka (AFCON 2023) da aka gudanar a Côte d’Ivoire a shekarar 2024. ’Yan wasan sun karɓi takardun shaidar filayen ƙasa da gidaje, lamarin da ya sanya farin ciki ya bayyana a fuskokinsu.

Hukumar Kwallon Ƙafa ta Najeriya (NFF) ta tabbatar da cewa an miƙa wa ’yan wasan takardun a sansanin su da ke Fez, ƙasar Morocco, ranar Litinin. Super Eagles dai sun sha kashi a wasan ƙarshe da ci 2-1 a hannun ƙasar mai masaukin baki, amma duk da haka gwamnati ta yaba da ƙoƙarinsu ta hanyar wannan gagarumin kyauta.

A baya dai Shugaba Tinubu ya karrama dukkan ’yan wasan da lambar girmamawa ta Member of the Order of the Niger (MON), tare da ba kowane ɗan wasa fili a Abuja da kuma gida. Haka kuma, NFF ta ƙara musu ƙwarin gwiwa ta hanyar ba ’yan wasa da jami’an tawagar agogon hannu na musamman Bay Ice x NFF, yayin da Super Eagles ke shirin fara wasanninsu na AFCON 2025 da Tanzania, kafin su kara da Tunisia da Uganda a wasannin rukuni.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet