Connect with us

Featured

FCE Yola Za Ta Fara Gudanar da Karatun Digiri

Hukumar Kula da Jami’o’i ta Ƙasa (NUC) ta ba Kwalejin Ilimi ta Tarayya da ke Yola (FCE Yola) izinin gudanar da shirye-shiryen karatun digiri a ƙarƙashin tsarin dual mandate, ba tare da haɗin gwiwa da wata jami’a ba. Shugaban kwalejin, Dakta Mohammed Dagereji, ne ya bayyana hakan a yayin taron manema labarai da aka gudanar a Yola.

 

Dakta Dagereji ya ce FCE Yola na daga cikin kwalejojin ilimi guda 15 da Gwamnatin Tarayya ta bai wa damar gudanar da cikakkun shirye-shiryen digiri kai tsaye. Ya ƙara da cewa kwalejin za ta fara da shirye-shiryen digiri guda 14 daga cikin 38 da NUC ta amince da su, kuma shekarar karatu ta 2026/2027 za ta kasance farkon shigar ɗalibai ba tare da alaƙa da wata jami’a ba, bayan da tun daga 2014 suke gudanar da su ne tare da Jami’ar Maiduguri.

 

Ya kuma yi kira ga Gwamnatin Tarayya da ta daidaita tsarin NCE da na digiri domin su gudana a matsayin shiri guda. Dagereji ya sanar da cewa sun riga sun shiga tsarin JAMB, inda ya shawarci masu neman gurbin karatu da su zaɓi ɗaya daga cikin shirye-shiryen digiri 14 da aka amince da su kawai, tare da yin canjin fanni a cibiyoyin JAMB da aka tantance, yana mai jaddada cewa duk wata neman shiga da ta sabawa wannan ba za a yi la’akari da ita ba.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvmarsbahisjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasibomcasibomjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasibomgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet