Connect with us

Featured

Akpabio Ya Janye Duk Ƙararrakin Da Ya Shigar Gaban Kotu

Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio, ya umarci lauyoyinsa da su janye dukkan kararrakin zagi da ya shigar kan wasu mutane, bayan ya ji wa’azin wani Fasto a lokacin bikin Sabuwar Shekara a coci Sacred Heart Parish, Uyo, ranar Alhamis. Akpabio ya bayyana cewa ya shigar da shari’u guda tara kan waɗanda ya zargi da zagin sa.

Sanatan ya ce, “Na shigar da shari’u tara a kotu kan wasu mutane da suka zage ni, suka yi ƙarya a kaina, suka ɓata sunana. Amma bayan na saurari wa’azin faston, sai na gane cewa yana magana da ni, don haka na umarci lauyoyina da su janye dukkan shari’un.”

A shekarar 2025, Akpabio ya shigar da shari’u masu daukar hankali, ciki har da daya kan abokiyar aikinsa, Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan, saboda zargin cin zarafi da ta yi, wanda ya musanta. Wannan mataki ya kawo karshen duk wata takaddama ta shari’a kan zagi da aka fitar a bainar jama’a.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet