Connect with us

Featured

Sojojin Najeriya Sun Ƙwato Bindigogi AK-47 Guda 13 da Muggan Makamai a Taraba

Sojojin Operation Whirl Stroke sun samu nasarar kwato tarin makamai da alburusai a Karamar Hukumar Takum ta Jihar Taraba, bayan wani farmaki da aka gudanar bisa sahihan bayanan sirri a ranar 4 ga Janairu, 2026. Rundunar ta ce aikin ya biyo bayan bayanai kan motsin wani na kusa da fitaccen jagoran masu aikata laifi, John Ngata.

A cewar sanarwar da Mukaddashin Jami’in Yada Labarai na rundunar, Laftanar Ahmad Zubairu, sojoji sun kafa shingen bincike a Zaki-Biam inda suka cafke wanda ake zargi ba tare da wata matsala ba. Ya ce yayin tambayoyi na farko, wanda ake zargin ya jagoranci sojojin zuwa wani boyayyen ma’ajiyar makamai a ƙauyen Amadu.

Daga bisani, sojojin sun kwato bindigogi AK-47 guda 13, majigi 39, harsasai 690 na 7.62mm, da gurneti huɗu. Kwamandan rundunar, Manjo Janar Moses Gara, ya yaba da kwarewa da gaggawar martanin sojojin, yana mai jaddada kudirin rundunar na ci gaba da kare rayuka da dukiyoyi tare da kira ga al’umma da su ci gaba da bayar da sahihan bayanan sirri.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet