Connect with us

Featured

Za a Iya Samun Talakawa Miliyan 140 a Najeriya Kafin Ƙarshen Shekarar 2026 – Rahoto

Wani rahoto da kamfanin PwC ya fitar ya yi hasashen cewa talauci a Najeriya na iya ƙara ta’azzara, inda aka kiyasta cewa zuwa shekarar 2026, kusan ’yan Najeriya miliyan 141, wato kashi 62 cikin 100 na al’umma, za su kasance cikin talauci.

Rahoton mai taken Nigeria Economic Outlook 2026 ya bayyana cewa duk da matakan gyaran tattalin arziki da gwamnati ke ɗauka domin daidaita al’amura, har yanzu ba a samu ingantaccen sauƙi a rayuwar al’umma ba, musamman saboda ƙarancin ƙaruwa a albashi da tsadar rayuwa.

PwC ta jaddada cewa mafi yawan ’yan Najeriya ba sa samun ƙarin kuɗin shiga da zai iya daidaita hauhawar farashi, lamarin da ke barin gidaje da dama, musamman marasa ƙarfi, cikin barazanar faɗawa matsin tattalin arziki.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetRadissonbetsweet bonanzacasino siteleripadişahbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetholiganbetholiganbetholiganbetmarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetcasibomcasibomcasibomholiganbetholiganbetjojobetjojobet girişjojobet güncel girişjojobet güncel girişgrandpashabetholiganbetholiganbetgrandpashabetcasinolevantimajbetsekabetholiganbetholiganbet girişcasibomcasibom girişjojobetjojobet girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabetcasibomcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetmatbetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobetjojobet