Connect with us

Featured

Gas Ɗin Girki Ya Yi Sanadiyyar Mutuwar Ango da Amarya a Daren Farko

Wani ango da amaryarsa sun rasa rayukansu bayan fashewar tukunyar gas a wani gida da ke birnin Islamabad, tun da fari dai ma’auratan sun kwanta ne bayan kammala bikin aurensu, kamar yadda ’yan sanda suka tabbatar. Lamarin dai ya faru ne da misalin ƙarfe 7 na safiyar Lahadi, inda fashewar ta janyo rushewar gidan.

Baya ga angon da amaryar, akwai wasu mutum shida ciki har da ’yan uwa da baƙin bikin wadanda suka mutu, yayin da sama da mutum goma suka samu raunuka. Jami’an agajin gaggawa sun ce tsiyayar iskar gas ce ta cika ɗakin kafin aukuwar fashewar, lamarin da ya haddasa mummunar barna a gidan.

Haka kuma, gidaje uku da ke maƙwabta da su sun lalace, yayin da aka ceto wasu mutane da suka maƙale a ƙarƙashin ɓaraguzan ginin. Mahaifin angon, Hanif Masih, ya ce ’ya’yansa sun mutu ne a darensu na farko bayan aure, yayin da rahotanni ke nuna cewa irin wannan hatsari na yawaita a Pakistan sakamakon amfani da gas wajen girki.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet