Connect with us

Featured

Ƴan Ta’adda Sun Sace Mutane 6 a Mahaifar Gwamna Fintiri

Wasu da ake zargin ’yan ta’adda ne sun kai hari a Garin Gare da ke Pallam District, Karamar Hukumar Madagali a Jihar Adamawa, inda suka sace ’yan gida ɗaya su shida da safiyar Talata. Garin Madagali dai shi mahaifar Gwamnan jihar, Ahmadu Umaru Fintiri.

Rundunar ’yan sandan jihar ta tabbatar da lamarin, inda kakakin rundunar, SP Suleiman Nguroje, ya ce an fara aikin ceto tare da haɗin gwiwar jami’an tsaro daban-daban. Ya bayyana cewa an tura ƙarin jami’ai da kayan aiki tare da sojojin bataliya ta 144 da ’yan sa-kai na Civilian JTF domin ceto mutanen da aka sace.

Kwamishinan ’yan sandan jihar, Dankombo Morris, ya bayar da umarnin ƙarfafa sintiri da tsaurara tsaro a Madagali da yankunan kan iyaka, domin hana sake aukuwar irin wannan hari. Wannan hari ya zo ne a daidai lokacin da jihar ke fuskantar ƙaruwa a matsalolin tsaro a wasu sassa na Adamawa.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet