Connect with us

Featured

Fadar Shugaban Ƙasa Ta Kashe Naira Biliyan 34 Wajen Tafiye-tafiye – Rahoto

Rahoton jaridar The PUNCH ya nuna cewa Fadar Shugaban Ƙasa ta kashe aƙalla naira biliyan 34.39 wajen canjin kudin waje domin tafiye-tafiye da sauran buƙatu na ƙetare cikin tsawon shekaru biyu. Bayanan hakan sun fito ne daga GovSpend, wani dandali da ke bibiyar kashe-kashen kuɗin gwamnati.

Binciken ya nuna cewa an fi samun kashe kudin ne a shekarar 2024, inda aka kashe naira biliyan 29.35, yayin da shekarar 2025 ta tsaya a naira biliyan 5.04. Rahoton ya ce hakan na nuni da ragin kashe kuɗi da kashi 82.8 cikin ɗari daga shekara zuwa shekara.

Kashe-kashen sun shafi tafiye-tafiye na hukuma, harkokin jiragen fadar shugaban ƙasa, estacode, horo da sauran ayyukan diflomasiyya. Duk da cewa fadar shugaban ƙasa na kare irin waɗannan tafiye-tafiye da muhimmancinsu, rahoton ya ce lamarin na ci gaba da jawo muhawara a tsakanin al’umma duba da matsin tattalin arziƙi da ƙarancin kuɗin waje a Najeriya.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet