Connect with us

Featured

Ayi Hattara da Shafukan Ɗaukar Ma’aikata na Bogi – Hukumar Shige da Fice

Hukumar Shige da Fice ta Najeriya (NIS) ta ja hankalin ‘yan ƙasa kan yawaitar wasu shafukan intanet na bogi da ke ikirarin daukar ma’aikata a madadin hukumar. Hukumar ta ce waɗannan shafuka ba su da sahihanci, kuma ana amfani da su ne wajen yaudarar jama’a.

A wata sanarwa da ta wallafa a shafinta na X, NIS ta bayyana cewa sahihin aikin daukar ma’aikata da ake yi a halin yanzu yana gudana ne kawai ta hannun Hukumar CDCFIB. Ta shawarci masu nema da su dogara kacokan da shafin daukar ma’aikata na hukuma domin samun sahihan bayanai.

Hukumar ta kuma gargadi jama’a da su yi taka-tsantsan, su guji shafukan da ke neman bayanan sirri ko kuɗi da sunan daukar aiki. NIS ta bukaci a rika kai rahoton duk wani shafi ko talla da ake zargi ga hukumomin da suka dace domin ɗaukar mataki.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet