Connect with us

Featured

Ƴan Sanda Sun Daƙile Harin Lakurawa a Kebbi

Rundunar ’yan sandan jihar Kebbi tare da haɗin gwiwar sojoji da sauran hukumomin tsaro sun dakile wani hari da ake zargin ’yan bindigar Lakurawa ne suka kai a ƙaramar hukumar Bunza. A yayin farmakin, jami’an tsaro sun kashe wani daga cikin ’yan bindigar.

Rahotanni sun ce ’yan bindigar sun shiga ƙauyen Tungan Babu Lada, inda suka harbe wani mutum mai shekaru 35, Usman Ferungu, suka kashe shi sannan suka gudu da shanun da suka sace. Sai dai jami’an tsaro sun yi gaggawar bin sawunsu tare da tare su a Garin Mayo Mine.

A wata sanarwa da kakakin rundunar ’yan sandan jihar, SP Bashir Usman, ya fitar, ya ce an yi musayar wuta da ’yan bindigar, inda aka kashe guda ɗaya tare da kwato babura huɗu da ake zargin sun yi amfani da su. Rundunar ta ce za ta ci gaba da sintiri da ayyukan leƙen asiri domin kare rayuka da dukiyoyin al’umma a jihar Kebbi.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahistipobettipobetjojobetjojobet girişmarsbahisgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişjojobetjojobetgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobettipobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet