Connect with us

Featured

Azumi: FRSC Ta Gargaɗi Direbobi Su Riƙa Hutawa Duk Bayan Awanni 4

Hukumar Kiyaye Afkuwar Hadurra ta Ƙasa (FRSC) ta shawarci direbobin da ke azumi da su riƙa hutawa lokaci zuwa lokaci domin kauce wa hatsuran mota. Shugaban hukumar mai kula da hanyar Sagamu-Ore-Benin, Nasir Mohammed ne ya bayar da shawarar yayin wata hira da News Agency of Nigeria.

Ya ce wannan gargaɗi ya zama dole duba da cewa mabiya addinin Kirista sun fara azumin Lent, haka kuma Musulmi sun fara azumin watan Ramadan. Ya bayyana cewa azumi na iya jawo gajiya da rashin ruwa a jiki, wanda kan ƙara haɗarin hatsari idan direba bai huta ba.

Mohammed ya buƙaci direbobi su riƙa hutawa bayan kowace sa’a huɗu da suke tuƙi, tare da guje wa gudun wuce gona da iri da kuma haɗarin wuce mota ba bisa ƙa’ida ba. Ya jaddada cewa bin dokokin hanya zai taimaka wajen kare rayuka da dukiyoyi yayin wannan lokaci na azumi.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet