Connect with us

Featured

FRSC Ta Gargadi Direbobi Su Rage Gudu a Lokacin Damina

Hukumar kiyaye hadurra ta kasa, FRSC, reshen Jihar Ogun, ta bukaci direbobi da su rage gudu tare da yin taka-tsantsan musamman a lokacin damina domin kauce wa hadurra. Shugaban hukumar a jihar, Oludare Ogunjobi, ya bayar da shawarar ne yayin wata hira da kamfanin dillancin labarai na kasa.

Ya bayyana cewa akan samu santsi a hanyoyin a lokacin damina, kuma gudu mai yawa na rage ikon sarrafa mota. Haka kuma ya bukaci direbobi su rika barin tazara mai yawa tsakanin su da motar gaba domin samun isasshen lokaci na taka birki.

Ogunjobi ya kuma shawarci direbobi su duba tayoyi da goge-gogen gilashi kafin tafiya, tare da kauce wa hanyoyin da ruwa ya taru. Ya ce idan ruwan sama ya yi yawa har ba a gani sosai, ya kamata direbobi su tsaya gefe har sai ya lafa domin kare rayuka da dukiyoyi.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftdinamobetgrandpashabet girişgrandpashabetdinamobetGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantcasinolevantcasinolevantcasinolevantholiganbetjojobetgrandpashabetgrandpashabetsahabetsahabetonwinonwinmarsbahismatadorbetonwinsahabetsuperbetinmarsbahisjojobetgrandpashabetgrandpashabetholiganbettipobetsekabetsekabetholiganbetsahabetsahabetcasibomcasinolevantbetgarantibetciovdcasinosekabetmatbetimajbetcratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahissekabetgrandpashabetjojobetpusulabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabetGrandpashabet