Connect with us

Featured

NDLEA Ta Kama Hodar Iblis a Kwanukan Abinci a Filin Jirgin Saman Lagos

Hukumar NDLEA ta kama hodar iblis da aka boye a cikin kwanukan abinci a filin jirgin sama na Murtala Muhammed da ke Lagos. An gano fakiti 12 na hodar iblis mai nauyin kilo 2.80 da aka yi shirin shigar da ita kasar Birtaniya ta jirgin Virgin Atlantic, kuma tuni aka cafke jami’an dakon kaya biyu.

Hukumar ta ce bincike ya gano wani mai safarar kaya mai shekaru 52 a matsayin wanda ya aiko da kayan, inda shi ma aka kama shi daga baya. Haka kuma, an sake kama wani nau’in tabar wiwi mai suna “Loud” mai nauyin kilo 2.90 da aka boye a cikin kayan ciye-ciye daga Amurka, tare da cafke wasu da ake zargi.

A wasu jihohi kuwa, NDLEA ta ci gaba da samame inda ta kama mutane da dama tare da kwace dumbin kwayoyi, ciki har da kilo 847 a Kaduna da kuma lalata gonakin wiwi a Cross River da Edo. Hukumar ta jaddada kudurinta na yaki da safarar miyagun kwayoyi a fadin Najeriya.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet