Connect with us

Featured

NDLEA Ta Kama Kwayoyin Tramadol Miliyan 1.6 Da Ake Shirin Shiga Da Su Kano

Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA) ta kama ƙwayoyin tramadol miliyan 1.63 da aka ɓoye a cikin wasu manyan motocin dakon kaya da ke kan hanyarsu ta zuwa Kano. Hukumar ta ce bincike ya gano cewa motocin na da alaƙa da wata ƙungiyar fataucin miyagun ƙwayoyi da ke aiki tsakanin Togo, Jamhuriyar Benin da Najeriya.

NDLEA ta ce an kama direbobin motocin biyu masu shekaru 22, Jabir Kabiru da Muhammed Nuhu, bayan da aka gano ƙwayoyin a ɓoyayyun sassan motocin. Hukumar ta kuma bayyana cewa bincike ya nuna dukkan motocin da aka kama a ranakun 21 ga Yuni, 2 da 4 ga Yuli na ƙungiya ɗaya ne.

Read Also : An Daƙile Harin ISWAP a Wani Sansanin Soji Da Ke Borno

Baya ga hakan, hukumar ta kama wasu da ake zargi da safarar miyagun ƙwayoyi a jihohin Lagos, Rivers da Edo, ciki har da wata ‘yar kasuwa da ake zargin ta shigo da tabar wiwi ta roba daga Canada da kuma wani mutum mai shekara 80. Shugaban NDLEA, Birgediya Janar Mohamed Buba Marwa (mai ritaya), ya yabawa jami’an hukumar tare da buƙatar su ci gaba da ƙaimi wajen yaƙi da fataucin miyagun ƙwayoyi.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet