Connect with us

Featured

Rikici Ya Ɓarke Tsakanin Pakistan da Afghanistan

Jiragen yaƙin Pakistan sun kai hare-hare cikin ƙasar Afghanistan, inda suka yi ruwan bama-bamai a wasu sassan Kabul da Kandahar da Paktia. Lamarin na zuwa ne yayin da ƙasashen biyu ke ci gaba da gwabza faɗa a kan iyakokinsu.

Pakistan ta ce ta kai hare-hare ta sama da ƙasa kan yankunan Taliban, ciki har da hedikwatar soji da wata cibiyar adana makamai. A cewarta, matakin ya biyo bayan zargin hare-haren da aka kai kan jami’an tsaronta a kan iyaka.

Ministan tsaron Pakistan, Khawaja Asif, ya wallafa a shafinsa na sada zumunta cewa haƙurinsu ya ƙare kuma sun fara yaƙi da Afghanistan. Majiyoyin Taliban sun ce an kashe sojojin Pakistan 10, yayin da Pakistan ta ce ta kashe sama da dakarun Afghanistan 70.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet