Connect with us

Featured

Iran Ta Tabbatar da Mutuwar Ayatollah Khamenei

Gwamnatin Iran ta tabbatar da mutuwar jagoran addininta, Ali Khamenei, bayan ikirarin farko da Donald Trump ya yi cewa an kashe shi a hare-haren da United States da Israel suka kai a sassan ƙasar. Sanarwar ta ce an kashe shi ne da safiyar Asabar a ofishinsa.

Majalisar koli ta tsaron ƙasar Iran ce ta tabbatar da mutuwar, tana zargin Amurka da Isra’ila da hannu a harin. Sai dai ba a bayyana yadda aka kashe jagoran addinin ba, ko kuma wanda zai gaje shi a shugabanci.

Sanarwar ta bayyana mutuwar Khamenei a matsayin “shahada”, tana mai cewa hakan zai zama mafarin yaƙi da azzalumai. Kafafen yaɗa labarai na ƙasar sun kuma sanar da kwanaki 40 na zaman makoki da kwana bakwai na hutu domin jimamin rasuwar jagoran.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet girişjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet