Connect with us

Featured

Farashin Mai Ya Tashi a Duniya Saboda Rikicin Gabas ta Tsakiya

Farashin ɗanyen mai ya tashi da kashi 10 cikin ɗari yayin da kasuwannin makamashi a Asiya suka buɗe a ranar Litinin, mafi girman ƙarin da aka samu cikin watanni. Hakan na zuwa ne bayan Iran ta ba da sanarwar rufe Strait of Hormuz.

Mashigin na ɗaya daga cikin manyan hanyoyin jigilar makamashi a duniya, inda ake wucewa da aƙalla kashi 20 cikin 100 na makamashin da ake amfani da shi ciki har da man fetur. Ƙasashen duniya sun fara shirin tunkarar illar da matakin zai iya haifarwa ga kasuwannin duniya.

Rahotanni sun ce dakarun sojin ruwan Iran na kai hari kan jiragen ruwan da suka nemi kangarewa umarninsu, har ma sun lalata wasu jiragen dakon mai uku. A halin da ake ciki, kasuwannin hannayen jari a Asiya sun faɗi warwas, tare da fargabar tasirin rikicin ga tattalin arzikin duniya.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet