Connect with us

Featured

Fetur Na Iya Kaiwa N1,000 Duk Lita Bayan Matatar Ɗangote Ta Ƙara Farashi

Farashin man fetur na iya kaiwa tsakanin N980 zuwa sama da N1,000 kan kowace lita a gidajen mai, bayan Matatar Dangote ta ƙara farashi daga N774 zuwa N874 kan lita. Ƴan kasuwar mai sun ce karin ya biyo bayan tashin farashin danyen mai a kasuwannin duniya.

Shugaban Ƙungiyar Masu Dillancin Mai Masu Zaman Kansu ta Najeriya, Chinedu Ukadike, ya ce sabon farashin zai dogara da wuri da kuɗin sufuri. Rahotanni sun nuna cewa wasu depots sun dakatar da sayarwa domin tantance sabon farashin, yayin da danyen mai ya haura dala 80 kan ganga.

Shugaban rukunin kamfanin, Aliko Dangote, ya ce karin na daga cikin yanayin kasuwa, yana mai jaddada shirin faɗaɗa zuba jari a wutar lantarki, ƙarafa da tashoshin jiragen ruwa. Masana sun gargadi cewa rikicin Gabas ta Tsakiya na iya ƙara dagula farashin mai idan danyen mai ya ci gaba da tashi a duniya.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet