Connect with us

Featured

Yanzu-yanzu : Kotu Ta Wanke DCP Abba Kyari Daga Dukkan Zarge-zargen da Ake Masa

 

Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta wanke tare da sallamar dakataccen mataimakin kwamishinan ‘yan sanda, Abba Kyari, daga tuhume-tuhume guda 23 na zargin kin bayyana kadarori da aka shigar a kansa.

Mai shari’a James Omotosho ya yanke hukuncin ne bayan ya ce masu gabatar da kara daga National Drug Law Enforcement Agency sun kasa gabatar da hujjoji masu gamsarwa da ke danganta Kyari da wasu filaye da ake zargin bai bayyana ba.

Kakaki24 ta rawaito cewa kotun ta kuma ce ba a gabatar da hujjojin mallakar kadarorin da ke Asokoro a Abuja da Maiduguri ba, yayin da Kyari ya bayyana cewa wasu daga cikin kadarorin na mahaifinsa ne da ya gada tare da ‘yan uwansa.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet