Connect with us

Featured

NYSC Ta Sanar Da Ranar Buɗe Shafin Rajista Ga Masu Shirin Yin Hidimar Ƙasa

Hukumar kula da bautar ƙasa ta Najeriya (NYSC) ta sanar da cewa za ta buɗe shafinta na yanar gizo domin rajistar masu shirin shiga bautar ƙasa daga ranar 12 zuwa 18 ga Maris, 2026. Hukumar ta bayyana hakan ne cikin wata sanarwa da ta wallafa a shafukanta na sada zumunta ranar Juma’a.

Hukumar ta ce rajistar ta shafi waɗanda sunayensu ke cikin jerin sakamakon da majalisar dattawa ko hukumar kula da harkokin ilimi ta jami’o’insu ta amince da su, kuma aka ɗora bayanansu a shafin NYSC. Ta kuma buƙaci masu shirin shiga shirin su ziyarci shafin intanet da dandalinta na sada zumunta domin samun cikakken bayani kan yadda rajistar ke gudana.

NYSC ta kuma gargadi masu rajistar da su tabbatar sunayensu da bayanansu sun yi daidai da na Hukumar Kula da Shaidar Dan Kasa (NIMC), da kuma wadanda ke cikin takardun sakamakonsu. Haka kuma ta ce wajibi ne masu neman shiga shirin su fara tantance sunayensu a shafin duba jerin majalisar dattawa kafin su fara rajistar yanar gizo.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet