Connect with us

Featured

Matar da Ta Haifi Ƴan Biyar a Kano Ta Rasu

Hafsat Yusuf, matar da ta haifi ‘yan biyar a Asibitin Kwararru na Murtala Muhammad da ke Kano, ta rasu. Mijinta, Salisu Nafiu, ya tabbatar da rasuwarta a safiyar Alhamis 26 ga Maris, 2026, inda ya ce ta mutu da misalin karfe 1:00 na dare a asibitin.

Ya bayyana cewa dukkan jariran guda biyar—maza uku da mata biyu—na raye kuma suna samun kulawar likitoci a asibitin. Sai dai bai bayar da karin bayani kan musabbabin rasuwar matarsa ba.

Tun da farko an ruwaito cewa Hafsat ta haifi jariran ne ta hanyar tiyata da misalin karfe 2:00 na rana a ranar Laraba. Gwamnatin jihar Kano ta sanar da cewa za ta dauki nauyin kula da lafiyar jariran domin inganta kiwon lafiya ga iyaye mata da kananan yara.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahistipobettipobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişjojobetjojobetgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobettipobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet