Connect with us

Featured

Kashi 94 Cikin 100 Na Ƴan Najeriya Na Fama da Matsin Tattalin Arziki  — Rahoto

Wani sabon rahoto ya nuna cewa kashi 94 cikin 100 na ’yan Najeriya na fama da matsin tattalin arziki, inda kashi shida kacal ne ke cikin kwanciyar hankali ta fuskar kudi. Rahoton na PiggyVest ya bayyana cewa matsalar na bukatar daukar matakin gaggawa daga gwamnati domin magance ta.

Shugabar gudanarwa ta kamfanin PiggyVest, Odunayo Eweniyi, ta ce duk da kokarin bangaren masu zaman kansu wajen samar da hanyoyin ajiya da saka jari, matsalolin tsarin tattalin arziki kamar rashin ingantaccen tsarin bashi da tantance bayanan jama’a na ci gaba da hana samun cikakken ci gaba. Ta jaddada cewa hadin gwiwa tsakanin gwamnati da kamfanoni ne kawai zai kawo sauyi mai dorewa.

Shi ma daya daga cikin shugabannin kamfanin, Joshua Chibueze, ya ce rahoton ya nuna yadda ’yan Najeriya ke sauya salon ajiyar kudi domin tinkarar bukatun gaggawa da na iyali. A bangaren gwamnati kuwa, an bukaci karin hadin gwiwa domin rage rashin aikin yi da tallafa wa kananan ’yan kasuwa.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetRadissonbetsweet bonanzacasino siteleripadişahbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetpusulabetvdcasinograndpashabetgrandpashabet girişgrandpashabetholiganbetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetholiganbetholiganbetjojobetjojobet girişjojobet güncel girişjojobet güncel girişcasibompusulabetpusulabetcasibom girişcasinolevantcasinolevantsekabetholiganbetholiganbet girişcasibomcasibom girişjojobetjojobet girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabetcasibomcasinolevantgrandpashabetcasibommatbetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobetjojobet