Connect with us

Featured

Mataimakin Gwamnan Kano Aminu Abdussalam Ya Yi Murabus

Ƙungiyar Kwankwasiyya ta sanar da cewa Mataimakin Gwamnan Jihar Kano ya miƙa takardar murabus daga mukaminsa, a wani mataki da ta ce an ɗauka domin tabbatar da zaman lafiya da kwanciyar hankali a harkokin mulki.
Sanarwar da mai magana da yawun ƙungiyar, Dakta Habibu Sale Mohammed ya fitar ta bayyana cewa murabus ɗin na da nufin bai wa ofishin damar gudanar da aikinsa yadda ya kamata ba tare da tangarda ba. Haka kuma ta jaddada cewa wannan mataki ba yana nufin amincewa da zarge-zargen da Majalisar Dokokin Jihar Kano ta yi ba ne.
Ƙungiyar ta ce Mataimakin Gwamnan ya bayyana kansa a matsayin mai tsabtataccen tarihi a aikin gwamnati, kuma ya ɗauki wannan mataki ne domin kauce wa rikice-rikicen siyasa da ka iya kawo tsaiko ga tafiyar gwamnati da ci gaban jihar. Kakaki24 na bibiyar yadda lamarin zai kaya a fagen siyasar jihar Kano.
Sanarwar ta kuma nuna cewa zai karkata hankalinsa wajen ƙarfafa ƙungiyar Kwankwasiyya da tsara dabarun siyasa gabanin zaɓen 2027, tare da kira ga magoya baya da su ci gaba da bin doka da goyon bayan shugabanci nagari.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet girişjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet